John Obi Mikel (an haife shi a ranar 22 ashirin da biyu ga watan Afrilu a shekara ta 1987), shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa dan ƙasar Nijeriya.Wanda yake buga wasa a kungiyar kwallon kafa na (Stoke City ) a yanzu
Tarihin kungiya
John Obi Mikel ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Plateau United daga shekara 2002 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lyn (Norway) daga shekara 2004 zuwa 2006, inda ya koma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea (Ingila) daga shekara 2006 zuwa 2017, sannan Mikel Obi ya koma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tianjin (Sin) daga shekara ta 2017 zuwa 2018 sannan ya koma kungiyar kwallon kafa ta kasar ingila wato Middleboroug inda ya buga ma su wasan shekara 1 ya koma kungiyar kwallon kafa na Trabzonspor a shekaran 2019 zuwa 2020 ya koma kungiyar kwallon kafa na Stoke City inda a yanzu yake buga wasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
HOTO
John mikel obi a chelsea Fc
John mikel obi a Nigeria
John mikel obi a cikin wasa a kasar sa Nigeria
John mikel obi yana tada opponent dinshi Yayin da ya fadi