Jo da Silva, ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce ta yankin nahiyar Afirka ta Kudu kuma mai gabatar da shirin talabijin. An fi ssaninta da rrawar da ta ttaka a cikin shahararrun sshirye-shiryen Gabri'eel, Operation Delta Force 3: Clear Target da Arsenaal.[1]
Rayuwarta
Da Silva ta kammala karatu daga Jami'ar Wits a 1990 tare da digiri na girmamawa a fannin fasaha.[2] Tana kuma da difloma a fannin ilimin wasan kwaikwayo.
Da Silva ta auri ɗan wasan Afirka ta Kudu Eckard Rabe daga 1996 zuwa 2007. Ma'auratan suna da 'ya ɗaya, Caitlin.[3] A shekarar 2010, duka Da Silva da Rabe sun taka rawa a kan South Africa soapie, 7de Laan.[3]
Fina-finai
- 7de Laan - Season 1 as Gita McGregor
- Arsenaal - Season 1 as Sonja Heyns
- Erfsondes - Season 1 as Olivia Fitzgerald
- Gabriël - Season 1 as Delia
- Isidingo - Season 1 as Natasha Wallace
- Madam & Eve - Season 2 as Jean
As an actress
Year |
Film |
Role |
Genre |
Ref.
|
1995 |
Live Wire 2: Human Timebomb |
Sonya |
Home movie |
|
1998 |
Operation Delta Force 3: Clear Target |
Connie |
Film |
|
2001 |
The Little Unicorn |
Mother Superior |
Film |
|
Manazarta
Hanyoyin Hadi na waje