Karamar hukumar Dala ta jahar kano tanada mazabu goma sha biyu (12) datake jagoranta, ga jerin sunayensu kamar haka; [1]
- Adakawa
- Bakin ruwa
- Kabuwaya
- Dogon nama
- Gobirawa
- Gwammaja
- Dala[2]
- Kantudu
- Kofar mazugal
- Kofar ruwa
- Madigawa
- Yalwa
Manazarta
- ↑ https://www.citypopulation.de/php/nigeria-admin.php?adm2id=nga020007
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Kano&lga=Dala