Wannan shine jerin wadanda suka gudanar da mulki da gwamnonin jihar ZamfaraNajeriya. Har zuwa 1996 yankin Zamfara yana cikin jihar Sokoto ne a Arewa Maso Yammacin ƙasar Nigeria Nijeriya.
Gwamnan jihar Zamfara na uku. Ya kuma yi wa’adinsa na farko a karkashin jam’iyyar ANPP, sannan aka zabe shi a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar APC, ya cika shekaru takwas da kundin tsarin mulkin kasar ya ba shi, ya kuma mika shi ga sabon umarnin kotu.
Matawalle ya hau kujerar Gwamnan Jihar Zamfara, inda ya gaji Abdul’aziz Yari bayan hukuncin Kotun Koli da ta soke ‘Yan takarar APC a fadin Jihar Zamfara. [1]