Alhaji Abdul'aziz Abubakar Yari: (An haife shi a shekarar,1968) ɗan Nijeriya ne kuma ɗan'siyasa wanda yazama gwamnan Jihar Zamfara, Nijeriya a zaben da aka gudanar a 26 Afrilu 2011, ƙarƙashin jam'iyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga bisani ta hade da wasu jam'iyu suka zama All Progressives Congress (APC), zuwa Mayun 2019.