Haifa Abdelhak (an haife ta a ranar 31 ga Oktoba, 1982) 'yar wasan kwallon hannu ce ta ƙasar Tunisia. Ta taka leda a tawgar kasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2011 a Brazil.[1]
Bayanan da aka ambata
- ↑ "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.