Jean Pierre Essome mawaƙi ne kuma ɗan wasan kwaikwayo na Kamaru . [1] An san shi da kiɗan makossa. An nuna Essome a cikin fim din Before the Sunrise, wanda aka saki a Kamaru da Najeriya.