Jean-Pierre Junior Nsame (An haifeshi ranar 1 ga watan Mayu, 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Kamaru wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar matasa Young Boys da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kamaru.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
↑""Es zerreisst mich, dass ich mein Kind nicht sehen darf"" [«It tears me up that I can't see my child»]. blick.ch (in German). Blick. 9 December 2018. Retrieved 29 June 2020.