Douala
Wuri
Ƴantacciyar ƙasa Kameru Region of Cameroon (en) Littoral (en) Department of Cameroon (en) Wouri (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
2,768,436 (2015) • Yawan mutane
13,183.03 mazaunan/km² Labarin ƙasa Yawan fili
210 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Wouri River (en) Altitude (en)
13 m Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Birnin Douala.
Douala ko Duala ko Dwala birni ne da ke a ƙasar Kamaru . Shine babban birnin yankin Littoral (da Hausanci: Gabar Teku). Douala tana da yawan jama'a kimanin 2,768,436, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Douala a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa. akwai kogin Wouri.
kogin Wouri
kogin wouri shine asalin sunan kasar Kamaru
Sufuri
taksi babur,
shared taksin,
jirgin ƙasa
Tashar jirgin kasa ta Bessengué
addinai
New-Bell masallaci
haikali
Katolika haikali
Tashar jiragen ruwa na Douala
Aikin fasaha
Statut de la liberté
Hotuna
Bankin Afriland First, Douala
Bureau BVMAC, Douala
Babban kanti na Atrium Mall, Douala
Birnin
Wani titin a birnin
Yayin bukukuwan al'adu a birnin
Jami'ar Logbessou, Douala
Wata Kasuwa a birnin
Gidan cin abinci a birnin
Tekun Yampopo
Filin jirgin sama na Douala
Aerial View - Boulevard de la liberte' Douala Cameroon
Babban kantin sayayya
Cameroon independence