Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Janet Damita Jo Jackson (an haifeta a ranar 16 ga watan Mayu shekarar alif dari tara da sittin da shida miladiyya 1966 - ) mawakiyar Amurika ce. An haifi Janet Jackson ne a birnin Gary dake Jihar Indiana dake kasar Amurika.