Istanbul a tarihi an san sunan brinin da Byzantium kafin shekarar 1924, kuma ana kiran birnin da Constantinople, b birnin ne mafi yawan al'ummah a kasar Turkiya kuma cibiyar tattalin arziki, al'adu da ababen tarihi na garin. Istanbul wani birni ne dake a tsakanin nahiyar Turai da Asiya wato Eurasia, straddling the Bosporusstrait (wanda yaraba Turai da Asiya) tsakanin Sea of Marmara da kuma Black Sea. Kasuwanci da ababen tarihi na garin na nan ne a ɓangaren garin dake cikin turai, kuma kusan kashi uku na al'ummar garin suna zaune ne a bangaren garin dake Asiya.[1]
Birnin ne cibiyar gudanar da ayyukan Istanbul Metropolitan Municipality (coterminous tare da Istanbul Province), wanda dukkansu suke ɗauke da yawan al'ummah, mazauna garin kusan miliyan 15.[2] Istanbul na ɗaya daga cikin manyan birane a Duniya masu yawan al'ummah, kuma itace ta hudu, sannan ta farko a nahiyar Turai, birnin da yafi yawan al'ummah. Istanbul na matsayin wani gadane a tsakanin gabas da yamma.
Tarihi
An kirkira birnin ne da sunan wanda ya samar da ita wato Byzantion (Βυζάντιον) on the Sarayburnu promontory tun kusan 660 BCE, garin ya bunkasa da girma, wanda ya zama ɗaya daga cikin manyan birane masu mahimmanci a tarihi. bayan an sake ginata a matsayin Constantinople a 330 CE, tazama birni imperial natsawon Karni 16, lokacin Roman/Byzantine (330–1204), Latin (1204–1261), Palaiologos Byzantine (1261–1453) da Ottoman (1453–1922) empires.[3] tataka rawa wurin cigaban addinin kiristanci lokacin Roman da Byzantine, kafin Ottomans conquered the city a 1453 CE sai takoma zuwa Islamic stronghold and the seat of the Ottoman Caliphate. [4]
The city's strategic position on the historic Silk Road,[5] titin jirgin kasa zuwa turai da gabas ta tsakiya, kuma hanyar Ruwa kwara daya dake a tsakanin Black Sea da the Mediterranean yasa samun cosmopolitan populace. Sai dai anzabi birnin Ankara a matsayin babban birnin Turkiya bayan Turkish War of Independence, sannan aka canja sunan birnin zuwa Istanbul, birnin yacigaba da da rike martabarsa akan Siyasar yankin da harkokin al'adu. The population of the city has increased tenfold since the 1950s, as migrants from across Anatolia have moved in and city limits have expanded to accommodate them.[6][7] Arts, music, film, and cultural festivals were established towards the end of the 20th century and continue to be hosted by the city today. Infrastructure improvements have produced a complex transportation network in the city.
Yawon buɗe ido
A takaice kusan 12.56 miliyan na baki yan kasashen waje ne suka ziyarci Istanbul a 2015, shekara biyar bayan zamar da ita European Capital of Culture, yasa tazama na biyar birni a duniya na yawon bude ido.[8] The city's biggest attraction is its historic center, partially listed as a UNESCO World Heritage Site, and its cultural and entertainment hub can be found across the city's natural harbor, the Golden Horn, in the Beyoğlu district. Considered a global city,[9] Istanbul has one of the fastest-growing metropolitan economies in the world.[10] yawanci cibiyoyin manyan kamfanonin kasar Turkiya companies and media outlets and accounts for more than a quarter of the country's gross domestic product.[11] Hoping to capitalize on its revitalization and rapid expansion, Istanbul has bid for the Summer Olympics five times in twenty years.[12]
Hotuna
Küçüksu Palace
Dandalin Taksim
Sultan Ahmad Square
Hagia Sophia
Gadar Saman Teku ta Golden Horn
An hango cikin birnin Istanbul
Tsohon zanen bangarorin jikin doki kenan da akayi a karni na 15 a Misra