Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya (FFRIM) (Larabci: اتحاد الجمهورية الإسلامية الموريتانية لكرة القدم; French: Fédération de Football de la République Islamique de Mauritanie ) ita ce hukumar kula da kwallon kafa a Mauritania.[1] An kafa ta a cikin shekarar 1961, tana da alaƙa da FIFA a shekarar 1970 da CAF a 1976.[2] Tana shirya gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[3]
Manazarta
- ↑ CAF and FIFA, 50 years of African football-the
DVD, 2009
- ↑ CAF and FIFA, 50 years of African football-the
DVD, 2009
- ↑ Omar Almasri. "Mauritania's big football plans-Football". Al Jazeera English. Retrieved
2013-12-03.
Hanyoyin haɗi na waje