Lamang (Laamang) gungu ne na Harsunan Afro-Asiya na Najeriya. Blench (2006) ya rarraba nau'ikan yarukan Woga a matsayin harshe na daban. [3]
Ire-ire
Blench (2019) ya lissafo waɗannan nau'ikan yare a matsayin ɓangare na gungun harshenLamang.
- Zaladva (Zәlәdvә) (Lamang North)
- Ghumbagha (Lamang Central)
- Ghudavan (Lamang ta Kudu)
Manazarta