Hamid Ibrahim Ali (an haife shi a 15 ga watan Janairu shekarar 1955) tsohon Sojan Najeriya ne kuma ya riƙe muƙamin konel, wanda ayanzu shine Comptroller Janar na Nigerian Customs Service. Shugaba Muhammadu Buhari ne ya naɗa shi a ranar 27 ga watan Augusta na shekarar 2015.[1] Konel. Hamid Ali yayi gwamna a Jihar Kaduna ƙarƙashin mulkin soja daga (watan Augustan na shekarar 1996 zuwa watan Augusta na shekarar 1998) lokacin shugaban ƙasa Sani Abacha[2][3]
Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.