Federal Medical Centre, Jalingo cibiyar lafiya ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya dake Jalingo, jihar Taraba, Najeriya. Babbar daraktar lafiya a yanzu ita ce Aisha Shehu Adamu.[1][2]
Tarihi
An kafa Cibiyar Kiwon Lafiyar ta Tarayya, Jalingo a cikin watan Nuwamba, 1999. A da ana kiran asibitin da babban asibitin Jalingo.[3]
CMD
Babbar daraktar lafiya a yanzu ita ce Aisha Shehu Adamu.[4][5]