Fatma Sfar-Ben-Chker |
---|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Mahdia (en) , 20 ga Maris, 1994 (30 shekaru) |
---|
ƙasa |
Tunisiya |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
handball player (en) |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
GP |
G |
---|
| |
|
|
|
Fatma Sfar-Ben-Chker (an haife ta a ranar 20 ga watan Maris na shekara ta 1994) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Tana taka leda a ASF Mahdia da kuma tawagar kasar Tunisia. Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia da Wasannin Pan Arab na 2011 a Qatar . Ta kasance daga cikin tawagar da ta lashe gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta Afirka a shekarar 2014 a Aljeriya . [1]
Bayanan da aka ambata
- ↑ "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 1 December 2013. Retrieved 7 December 2013.