Eva Garcia Sáenz de UUrturi shekarar,(1972 a Vitoria-Gasteiz, Basque Country ) ƴar ƙasar Ispaniya ne wanda ta samu kyautar Nobel
Ayyuka
Ta koma Alicante, Valencian, lokacin da take da shekara15. Tana zaune a can tun daga lokacin. Bayan samun digiri a matsayin likitar ido, sai ta sami aiki a Jami'ar Alicante a cikin bangaren gani .
A cikin shekarar 2012 ta rubuta wani litafi Mai suna La saga de los longevos kasancewar wannan ne littafinta na farko. An buga littafin ne ta shafin yanar gizo na Amazon.com da kanta bayan ta yi ƙoƙarin tuntuɓar gidajen buga takardu da yawa ba tare da samun nasara ba. Koyaya La saga de los longevos ya zama abin bugawa.
Shekaru biyu bayan haka ta rubuta Los hijos de Adán da Pasaje a Tahití, suma tare da kyakkyawar tarba.
A cikin shekarar 2016 ta buga littafi na huɗu: El silencio de la ciudad blanca settle a garinsu na asali. A cikin wannan, ta shiga makarantar koyon aikin 'yan sanda, inda ta yi kwasa-kwasai guda biyu na binciken wuraren da aikata laifi da kuma bayyana takun sawun.