Daular Sokoto

Daular Sokoto

Wuri
Map
 13°04′02″N 5°14′52″E / 13.0672°N 5.2478°E / 13.0672; 5.2478
Bayanan tarihi
Mabiyi Hausa Bakwai
Ƙirƙira 1804
Rushewa 1903
Ta biyo baya Yankin Mulkin Mallaka na Arewacin Najeriya, Kamerun (en) Fassara da French West Africa (en) Fassara
Taswirar Daular Sokoto a shekara ta 1287 Hijri zuwa shekarar 1870 a lokacin Ahmadu Elrufai

Daular Sokoto (Daular khalifar Sakkwato, دَوْلَارْ خَلِيࢻَرْ سَݣَُوتُواْ), daula, ce ta Khalifancin, addinin Musulunci wacce ke mulkin ƙasashen hausawa da makwabtan su, [1] An kafa ta ne bayan Jihadi wanda Shehu Usman Ɗan Fodiyo ya jagoranta, kuma daular tayi zamani har tsawon shekaru chasa'in da tara 99, A watan Maris na shekara alif ɗari tara da uku 1903, ɗinkankiyar Majilisar Shura ta daular Sokoto ta miƙa wuya ga mulkin Sarauniyya Victoria ta ƙasar Ingila.

Tarihin

Shedu

Manazarta

  1. http://archive.org/details/africanshistoryo0000ilif