Chemcedine El Araichi (an haife shi a ranar sha takwas 18, ga watan Mayu na shekara ta 1981). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Belgium mai ritaya kuma a halin yanzu mataimakin manajan Royal Albert Quévy-Mons .
Aikin koyarwa.
A ranar sha tara 19, ga watan Yuni na shekara ta 2019, an nada El Araichi mataimakin manajan Luigi Nasca a Quévy-Mons . [1]
Kididdiga.
Season
|
Club
|
Country
|
Competition
|
Games
|
Goals
|
2002/03
|
RAEC Mons
|
Belgium
|
Jupiler League
|
19
|
0
|
2003/04
|
RAEC Mons
|
Belgium
|
Jupiler League
|
23
|
0
|
2004/05
|
KSV Roeselare
|
Belgium
|
Belgian Second Division
|
29
|
1
|
2005/06
|
KSV Roeselare
|
Belgium
|
Jupiler League
|
26
|
0
|
2006/07
|
KSV Roeselare
|
Belgium
|
Jupiler League
|
29
|
1
|
2007/08
|
KSV Roeselare
|
Belgium
|
Jupiler League
|
25
|
0
|
2008/09
|
Excelsior Mouscron
|
Belgium
|
Jupiler League
|
31
|
1
|
2009/10
|
Excelsior Mouscron
|
Belgium
|
Jupiler League
|
14
|
1
|
2009/10
|
Győri ETO FC
|
Hungary
|
Soproni Liga
|
1
|
0
|
2010/11
|
Kortrijk
|
Belgium
|
Jupiler League
|
0
|
0
|
|
|
|
Total
|
278
|
4
|
Ayyukan kasa da kasa.
El Araichi ya buga wasansa na farko a Morocco a wasan sada zumunci da Jamhuriyar Czech a ranar 11, ga Fabrairun 2009, da aka buga a Morocco kuma ya tashi 0-0.
Manazarta.
- ↑ Foot: Chem El Araichi nommé entraîneur adjoint de Quévy-Mons, laprovince.be, 19 June 2019