.
Bill de Blasio (an haife shi a ran takwas ga Mayu, a shekara ta 1961), shi ne shugaban New York (Tarayyar Amurka), daga zabensa a shekarar ta 2013.