Bahamas[1] (da Turanci: The Bahamas) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Bahamas birnin Nassau ne. Bahamas tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 13,878. Antigua da Barbuda tana da yawan jama'a 385,637, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Bahamas ƙungiyar tsibirai ce (tana da tsibirai dari bakwai700.) a cikin Tekun Karibiyan.
Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Bahamas Cornelius A. Smith ce. Firaministan ƙasar Bahamas Hubert Minnis ne daga shekara ta 2017.
Great Isaac Cay, Bahamas
Long island, Bahamas
Airport
Decommissioned Bahamas Nassau Port Service Tugs Snapper and Amber Jack