Andy Allo (An haife ta ranar 13 ga watan Janairu, 1989) a Bamenda. mawakiya ce 'yar asalin Kamaru mazauniyar Amurika. An haifi Andy Allo a birnin Bamenda dake ƙasar Kameru.