Amina Abubakar Bello

Amina Abubakar Bello
Rayuwa
Haihuwa jahar Edo, 1973 (51/52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Abubakar Sani Bello
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a likita, obstetrician (en) Fassara, gynecologist (en) Fassara da Mai kare ƴancin ɗan'adam
raisefoundation.org.ng

Amina Abubakar Bello Ita ce uwar gidan gwamnan jihar Neja (first lady). wadda ta kware akan Ilimin likitanci a fannin rainon ciki da haihuwa a najeriya, mace ce mai rajin kare 'yancin dan Adam.[1]

Rayuwar farko

An haifi ta a benin city,jihar Edo,najeriya a shekarar 1973, ɗiyar tshowar shugabar hukunci mai adalci Fati Lami Abubakar da kuma shugaban jiha na ga gaba daya Abdussalami Abubakar.Ta auri gwamnan jihar niger Abubakar Sani Bello.Ta yi karatun ta a najeriya da United Kingdom.Kwararra ce a fannin rainon ciki da haihuwa.[1][2][3] yayin da aka rantsar da mijinta a matsayin gamnan jihar niger,Bello ya samar da aiki kyauta a babbar asibiti dake Minna,inda take duba marassa lafiya[4]

Manazarta

  1. 1.0 1.1 vhttps://www.thenigerianvoice.com/news/286318/dr-amina-abubakar-sani-bello-the-true-story-of-an-erudite.html
  2. https://www.citypeopleonline.com/meet-niger-1st-lady-dr-amina-bello-who-is-gen-abdulsalam-abubakars-daughter
  3. https://businessday.ng/interview/women-in-business/article/first-lady-of-niger-state-amina-abubakar-bello-empowering-women-solving-the-plight-of-their-health-concerns/
  4. https://www.vanguardngr.com/2015/07/govs-wife-takes-up-job-as-gynaecologist/