Alexander Schlager (an haife shi ranar 1 ga Fabrairun 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Red Bull Salzburg da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ostiraliya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta