Akissi Delta, Loukou Akisse Delphine (an haife ta a shekarar 1960) ta kasance yar shirin fim ne kuma darekta ce daga Ivory Coast.
Farkon rayuwa da aiki
An haife ta a Dimbokro ranar 5 ga watan Maris 1960,[1] Akissi Delta bata taba yin karatu ba. Amma ta shiga yin rawa da kwalliya,[2] tayi shirin fim din Léonard Groguhet's Comment ça va da wasu daga cikin fina-finan Henri Duparc. A 2002 ta fara gudanar da shirin telebijin mai suna Ma Famille.[3]
Fina-finai
Amatsayin yar'wasa
Comment ça va [How are you], dir. Léonard Groguhet, 1987