Ahmed Eyadh Ouederni ɗan siyasan kasar Tunusiya ne. Sannan ya kuma kasance Darakta-Darakta na majalisar zartarwar kasar karkashin tsohon shugaban kasar Tunusiya mai suna Zine El Abidine Ben Ali . [1] [2]
Manazarta
- ↑ A Directory of World Leaders & Cabinet Members of Foreign Governments: 2008-2009 Edition, Arc Manor, p. 407
- ↑ Jacqueline K. Mueckenheim, Countries of the World and Their Leaders Yearbook 2008, Gale Cengage, 2007, p. 1994