An delsalem Ben Miloud Salem ( Larabci: عبد السلام بن ميلود سالم ; An haife shi a ranar ɗaya 1 ga watan Janairu shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da ashirin da ɗaya 1921 – ba a sani ba) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco[1] wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida . [2][3] Ya shafe yawancin aikinsa a Marseille . [4]
Girmamawa
Marseille
- Kashi na 1 : 1947-48
- Coupe de France ya zo na biyu: 1953–54
Manazarta