Abdulkadir Balarabe Musa (An haife shi a ranar 21 ga watan Ogosta shekara ta alif ɗari tara da talatin da shida (1936). Ya kuma rasu a ranar (11) ga Nuwamba shekara ta 2021 Ɗan siyasan adawa a Nijeriya wanda yataɓa zama gwamnan Jihar Kaduna, Nijeriya a Jamhuriya ta biyu ta Najeriya, ya riƙe mulkin daga watan Oktoba shekara ta( 1979) zuwa ranar da aka tsige shi a ranar( 23) ga watan Yuni shekara ta (1981).[1] lokacin Nigerian Fourth Republic shine Shugaban Conference of Nigerian Political Parties (CNPP), wata gamayyar jam'iyun adawa.[2]
Farkon rayuwa
Karatu
Shine gwamna na farko a jihar Kaduna a mulkin farar hula.[3]
Siyasa
Manazarta