Zanzibar (Larabciزِنْجِبَار Zinjibār) yanki ne na kassr Tanzaniya. Ya kunshi tsuburan Zanzibar wanda ke kan Tekun Indiya. Ya kunshi tsuburai masu dama a ƙarƙashin sa, saidai manya daga cikinsu biyu sune Unguja (babban tsibirin) da kuma na Pemba. Babban birnin sa shine Zanzibaar city wanda yake a tsubirin Unguja.
Babban kayan da Zanzibar take samarwa kayan kamshi na girki wato spice, sannan kuma karuwar masu yawon bude ido na daga cikin tattalin arzikin su.[1]
== Hotuna ==
-
Stone Town
-
Garin Stone Town da fadar Sultan
-
House of Wonders
-
Kayan kamshi na girki na taka muhimmiyar rawa a tattalin arzikin Zanzibar
-
Jan tsulan birin Zanzibar (Procolobus kirkii), daga dajin Jozani, Zanzibar, Tanzania.
-
Bakin gabar ruwan gabashin Zanzibar
-
Jan kifin tauraro a Nungwi, Zanzibar
-
Gabar ruwan Zanzibar
-
Jirgin fito a gabar fito ta Zanzibar
-
Wajen shakatawa a kudancin Zanzibar maisuna five-star
Manazarta