Yashi kuma ana kiranta da ƙasa wata aba ce ta tsababe dake dauke da kananun duwatsu da ƴa'ƴan ma'adinai da suke a rarrabe. Ana bata ma'ana ne da irin girman da take dashi, yafi gravel silbi amma bai kai silti ba. Ƙasa kuma na iya daukan ma'anar yanayin ƙasa; misali, ƙasar dake dauke da fiye da kashi 85, na kananun ababen dake da girman yashi ta shi.[1]