Sikasso Cercle yana daya daga cikin sassan gudanarwa bakwai na yankin Sikasso na kudancin Ƙasar Mali . Babban birni shi ne garin Sikasso .[1][2]