Walter Adams (an haife shi kafin shekara ta 1875 - ya mutu bayan shekara ta 1900) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila Wanda ya shahara sosai a Duniya.