Valencia (lafazi: /valenesiya/) birni ce, da ke a yankin Al'ummar Valencia, a ƙasar Hispania. Ita ce babban birnin yankin Al'ummar Valencia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 1,564,145 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sittin da huɗu da dari ɗaya da arba'in da biyar). An gina birnin Valencia a karni na biyu kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
Albufera de Valencia, Parque natural
Duban Palau de la Generalitat daga Micalet, tare da Serra Calderona