Usman Mu'azu furodusa ne jarumi a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.[1] Fin-finan sa sannu ne wanda baza'a taba mantawa dasu ba a masana'antar. Sun yi tashe Kuma sun faɗakar har yanzun ana kallon su a maimaita kallo , yayi amfani da Manyan jarumai musamman a fim dinsa Mai suna "Dan Marayan Zaki"
Takaitaccen Tarihin Sa
Cikakken sunan sa shine Usman Mu'azu jarumi ne Kuma furodusa ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood.
Fina-finai
Ya fito a fina-finai da dama, wasu daga cikin fina-finan shi sun hada da.
- Hedimasta
- karangiya
- Yaki da jahilci
- Ga duhu ga haske
- Sarauta
- ga fili ga Mai Doki
- Maza da mata
- Dan marayan Zaki
- garba gurmi
- hangen nesa
- Ummi Adnan
- Ashabul kahfi
- Wuta da aljannah
- Bashin gaba
- Lantana
Manazarta
- ↑ Gimba Yahaya, Haruna (6 June 2019). "Dalilin da na shiga harkar fim – Usman Mu'azu". Aminiya.ng. Retrieved 7 December 2024.