Thomas Thompson “Tony” Whitson (1885–1945)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka rawa a matsayin ɗan baya na hagu a Newcastle United tsakanin shekarar 1905 zuwa 1919. [2] Ya buga wasanni 124 a gasar kwallon kafa da kuma 146 a duk gasa, inda ya wakilci su a gasar cin kofin FA a shekara ta 1910 da 1911 .
Girmamawa
- Newcastle United
- Zakarun rukunin farko : 1908–09
- Wanda ya lashe kofin FA : 1910
- FA Cup : 1911
Manazarta