Tony Mmoh ( An haife shi a ranar 14 ga watan Yunin shekara ta alif dari tara da hamsin da takwas 1958 a Enugu ) tsohon dan wasan tennis ne daga Najeriya, wanda ya wakilci kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1988 a Seoul, inda wani dan Netherlands ya doke shi a zagaye na biyu shigar da katin Michiel Schapers. Dan hannun dama ya kai matsayi mafi girma na ATP a ranar 19 ga watan Oktoba 1987,[1] lokacin da ya zama lamba 105 a duniya.[2] dansa Michael Mmoh shi ma dan wasan tennis ne na kasar Najeriya.[3]
Manazarta
↑https://www.vanguardngr.com › ton...
Tony Mmoh's son faces Nadal - Vanguard News
↑https://www.itftennis.com › overview
Tony MmohTennis Player Profile | ITF
↑Waldstein, David (5 September 2015). "Michael Mmoh Is a Rising Hope for Several Countries". The New York Times. Retrieved 6 September 2015.
Hanyoyin hadi na waje
Tony Mmoh at the Association of Tennis Professionals