Tiv Kabila ne dake da asali a kasar Nijeriya, musamman a Jihar Benue inda anan ne mafiya yawan masu amfani da harshen sukafi yawa sannan ana samun su a Jihar Taraba da Jihar Nasarawa. Yaren na daga cikin bangaren harsunan Benue–Congo kuma itace ta Niger–Congo phylum. Gabanin mulkin mallaka, Fulani na kiran al'ummar Tiv da sunan "Munchi" ko ( Munshi e.g. Duggan 1932), wanda sunan baiya was Mutanen Tiv dadi. Tiv suna dogara ne akan noma danyin rayuwa da kasuwanci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.