The Street Player ( Larabci: الحرِّيف, fassara. El harrif) Fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka shirya shi a shekarar 1983 wanda Mohamed Khan ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An shigar da shi a cikin 13th Moscow International Film Festival.[1]