Tābi‘ al-Tābi'in (larabci|تابع التابعين) itace karnin dasuka biyo bayan Tabi'ai a Musulunci. Ahlus-Sunnah Muslimai naganin sune mafiya kyawun al'umma a doron duniya, dasu tareda Tābi'ai da Sahabbai.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Anazarci