Stephanie Busari wani Dan jarida ne, a Nigeriya ,
An haifeshi a shekarar alif Dari bakwai da saba'in.
Ya bada gudummuwa sosai wajen ganin an samu nasarar ceto yam makarantar chibok Dake jihar Borno wadanda mayakan Boko Haram suka dauka a shekarun baya.