Starlets Academy makaranta ce da ke Old GRA, Fatakwal a Jihar Ribas, Najeriya. Tana da makarantar sakandare da kuma firamare a haraba ɗaya. Kudo Eresia Eke ne ya bude ta.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ John Bibor (26 July 2010). "RSNC GM Charges Academy To Maintain Standard". The Tide. Retrieved 24 May 2016.