Soyayya ta kunshi jerin yanayi na tausayawa da kuma muradi mai karfi, daga nuna kulawa ta hanyar kyawawan dabi'u, zuwa tsananin muradi da qaunar wata halitta, yi zuwa sha'wa.[1][2][3][4][5] Misalin jerin soyayya daban daban shine, soyayyar uwa ya bambanta da soyayyar ma'aurata, haka zalika kuma sun bambanta da soyayyar abinci. Mafi akasari, soyayya tana nufin alaka mai karfi ko kuma tsananin muradi.[6][7][8]
Soyayya abu ce wadda take da matukar mahimmanci a cikin kowacce irin al'umma. Soyayya halitta ce da Ubangiji subhanahu wa ta'alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai. Soyayya sashe ce kamar kowanne sashe kamar zuciya bazaka san so a ina yake ba har sai kasan inda rayuwa take so yana da sauƙin fada wa fiye da shaƙar lunfashi inya tsira baya fita baya mutuwa amma yana suma ina son soyayya saboda tushe ce ta damuwa da kuma farin ciki mara misali so komai ne.
Rabe-raben soyayya
Soyayyar Allah da Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam, Ahlinsa da sahabbansa.
↑Treger, Stanislav; Sprecher, Susan; Hatfield, Elaine C. (2014). "Love". Encyclopedia of Quality of Life and Well-Being Research. Dordrecht: Springer Netherlands. pp. 3708–3712. doi:10.1007/978-94-007-0753-5_1706. Love is a universal human experience.