Small Mr 442

  • Hasan Sheriff Waki wanda aka fi sani da small mr 442 ya kasance dan wasan barkwanci neh a da amma yanzu ya kasance marubucin waka neh na rap, sing ko kuma singing rapping. Kuma ya kasance da gwagwalmayar kasa neh mai kawo zaman lafiya.

RAYUWA

An haifi small mr 442 a ranar 5 ga watan october a sheka ra ta 2005 a karamar hukumar kukawa amma asali sun yan karamar hukumar guzamala neh dake jahar Borno na kasar Nigeria. Ya fara karatunsa na primary a kukawa government school dake kukawa, yazo ya cigaba da karatunsa na primary a makarantar Zajeri primary school, sannan ya gama primary'n sa a mallam umairi primary school dake maiduguri, sannan yayi JSS nasa a makarantar army children school dake cikin maimalari barrack dake maiduguri, sannan yayi karatun sa na babban sakandiri SSS a makarantar government day secondary school zajeri da yake garin maiduguri inda ya ri mukamin shugaban dalibai wato (head boy) na makarantar har ya gama da kyakkyawan shaida.

SHAHARA

Career nasa ya fara tashi neh a lokacin da yake JSS 3 lokacin da ya rubuta wakar sa ta farko mai taken "TA IYA" wanda Aminu J Town ya siya a farashin N5000 a wannan lokacin yana anfani da suna KING wanda sai bayan ya je SSS 2 aka saka masa suna Small Mr 442 saboda ya kasance babban masoyin mr 442 neh, career nasa ya cigaba neh har zuwa lokacin da ya kirkiri kwamitin masu son cigaban kasa wanda a yanzu haka shine shugaban kwamitin na anguwarsu. A da ya kasance dan comedy a lokacin da yake JSS bayan rikici da yan sanda a kan abubuwa marasa kyau da yakeyi a cikin comedy irin su taba yan mata da yakeyi ba bisa ka'ida bah, da kuma kalamai da yakeyi a kan shugabanni shi yasa aka hana shi yin comedy, daga nan ya fara rubuta wakoki yana sayarwa kananan mawaka masu tashi. A yanzu haka ya rubuta wakoki sama da hamsin. Kadan daga cikin tarihin small mr 442 kenan kuma idan muka samu karin bayani zamu kawo muku very soon. Written by Zakariyya Abdullahi