Satumba shine wata na tara a cikin jerin watannin bature na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 30, sannan Daga shi sai watan Oktoba.