Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Santiago de Chile birni ne, da ke a yankin birnin Santiago, a ƙasar Chile. Ita ce babban birnin ƙasar Chile. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Santiago de Chile tana da yawan jama'a 7,314,176. An gina birnin Santiago a shekara ta 1541.
Hotuna
Santiago a shekarar 1831
Layin dogo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.