Samuel Colt (An haife she a shekara ta 19 yuli, shekara ta 1814) (Hartfort, Connecticut, United Stated).
Iyali
Yana da mata mai Suna Elizabeth Colt.
Ayyukan Sa da dukiyar sa
Samuel Colt yayi ayuka da dama wanda yakasance shine mutum na fari da ya kirkiri bindiga ma'ana(Gun).
Mutuwa
Ya mutu a ranar 10 ga watan Janairu 1862, A garin Hartfort, Connecticut,a garin United State dake garin amurka.
Yakasan ce yanada kimanin kudi miliyan dubu goma sha biyar ($15), yayin da ya mutu.[ana buƙatar hujja]
Manazarta