Ruwan bagaja Sunan wani littafin Hausa ne wanda wani marubuci mai suna Abubakar Imam ya rubuta, an haifi Abubakar Imam a jihar Neja, ƙaramar hukumar Rafi a cikin garin Kagara ya rubuta littafin Ruwan Bagaja a shekara ta 1987.[1]