Ruby Nell Bridges Hall (an haife ta ranar 8 ga watan Satumba, 1954) 'yar gwagwarmayar kare hakkin bil'adama ce ta Amurka. A lokacin kuruciyarta, Ita ce yarinya ta farko ƴar Afirka/Amurka da ta halarci Makarantar Firamare ta William Frantz a Louisiana a lokacin rikicin rikice-rikicen makarantar New Orleans a ranar 14 ga Nuwamba, 1960.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.