Rotimi Salami dan wasan kwaikwayo ne na Nollywood kuma mai shirya fina-finai wanda lambar yabo ta Afirka Magic Viewers' Choice Awards (AMVCA) ta karrama.[1]