Roti fim ɗin Najeriya ne na 2017 wanda Kunle Afolayan ya shirya kuma ya rubuta.[1]
Labari
Diane da Kabir ma’aurata ne suka rasa ɗansu Roti ɗan shekara 10 da kuma ciwon zuciya. Diane wadda ita ce uwa ta kasance cikin ɓacin rai, daga baya ta ga wani yaro da ta yi imani danta ne, ta sake yin farin ciki amma an gaya mata cewa Juwon ba reincarnation ɗin Roti ba ne, don haka dole ta saki jiki. [2][3][4]